WANNAN DAI BA SHINE NA FARKO DA MATA KE YIN TSIRARA, YAYIN ZANGA-ZANGA A KUDANCIN KADUNA BA
An dau lokaci dai ana zargin wasu 'yan siyasa da ingiza matasan yankin, wajen tada hatsaniya dake kai ga rasa rayuka da dukiyoyin Al'umma, a yankin duk da cewa har yi zuwa yanzu, gwamnati bata dauki matakin da ya kamata ta dauka na hukunta wadannan 'yan siyasa ba.
Duk da jifa da kuma tsirara da wasu mata masu zanga-zanga suka yi a yankin.
Gwamnatin jahar Kaduna ta sha alwashin magance matsalolin tsaron da ake fama da su a kudancin jahar.
Gwamnan jihar Malam Nasir El-Rufai shi ne ya bayyana haka.
No comments:
Post a Comment