Thursday, 22 December 2016

HOTUNAN RIKICIN SYRIA

Aleppo shi ne birni na biyu mafi girma a Syria, kuma a baya shi ne cibiyar masana'antu da hada-hadar kasuwanci, da kuma matattarar masu yawon bude ido.

Amma shekara hudu da aka kwashe ana fama da yaki, ya rusa garin baki daya.....

No comments:

Post a Comment