Ana cigiyar wannan baiwar Allah, wacce ta bace a Barakhallahu, Kaduna.
Ta bar gida ne lokacin da ta fita da ninyan siyo wani abu a Chemist.
Adon haka ake bukatar Addu'o'in Jama'a, sannan duk Wanda Allah ya sa ya ganta:
Ya Kira, 08033111967 ko ya kaita police Station mafi kusa.
Allah ya sa a dace...
Ameen
No comments:
Post a Comment