Shahararren Dan wasan kwaikwayon nan Nuhu Abdullahi, ya ce babban makasudin da yasa aka kori Rahama Sadau a KENNYWOOD shine saba dokar kungiyar da ta yi.
Nuhu, ya fadi hakan ne a lokacin da ake tattaunawa da shi a Kano.
Ya ce dokar kungiyar shine mutum bai sumbata, ko taba jikin mace, idan ana shiri.
Ya kara da cewa a kungiyar dokokin addini da al'ada na gaba da komai, da za ayi.
No comments:
Post a Comment