GWAMNATI TA WARE RANAKUN HUTUN KARSHEN SHEKARA
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Litinin 26 da 27 ga Wannan watan na Disamba a matsayin hutun Kirsimati.
Har Ila yau ta kara da ware ranar 2 ga watan Fabrairun shekara ta 2017, a matsayin hutun sabuwar shekara.
No comments:
Post a Comment