Alhamdulillah! Yau Juma'a 23 ga watan December, 2016. Hizqeel Muhammad Sulaiman ke cika shekaru 5 da haihuwa, amma cikin ikon Allah, zai maka Larabci, Turanci da kuma Hausa, sannan idan ya fara rera maka Alqur'ani, gwanin sha'awah...
Allah ya yiwa shekarun sa Albarka, ya kara hazaka....
Mahaifin sa Muhammad Suleiman, ya nuna matukar farin ciki tare da mika godiya ga makarantun da dalibin ke halarta.
No comments:
Post a Comment