Ahhh! Lallai
Ina masu:
Biki, Suna, Taro, BirthDay ko kuma Baki?
Albishirin ku......
Kuna sha'awar burge mutanen da kuka gayyata?
Cikin Kudi kalilan zaka samu biyan bukata ta hanyar tanadar musu:
Cake, Doughnut, Samosa, Spring Rolls, da kuma Bread....
Har ila yau, babu mugunta matukar kanason koyon yanda ake harhada wadannan kayan lakumashe...
Domin ko ZEE BAKERS mun tanadar da aji na musamman domin, koyar da masu muradin koyon yanda ake komai da komai....
ZEEEEEE BAKERS.... Na nan a
No: EE12, Ramat Closed Unguwar Rimi, Kaduna...
Domin karin bayani kira:
08033918235 or 08028431541
Allah ya baku ikon zuwa... Ameen
No comments:
Post a Comment