Sannan Wannan offer tana daukar tsawon kwanaki 7 ne kafin tayi expire.. Ba kamar
ta Airtel ba mai yin kwanaki 6.
Misali ka sayi wanda data din a ranar asabar to kaga xaka yi using da data din wannan asabar da Lahadi
Sannan kuma sati mai xuwa xakayi using da ita Asabar har xuwa 11:59. Zaka iya yin downloading din duk abinda kakeso ka dauko ko kuma kayi streaming din video online.
Kai kar dai na cika ku da surutu kawai ka sanya katin N300, sai ka danna wannan Code din *131*1*5# shikenan xasu xare kudin su baka 3GB. Airtel Kuma Danna *474*1# domin sayen 1GB akan N100.
No comments:
Post a Comment