Friday, 23 December 2016

INA MASU SHA'AWAR AIKIN SOJA? GA DAMA

Assalamu Alaikum

Inason inyi anfani da wannan dama na sanar da 'yan uwa Matasa akan wannan dama data taso ta neman shiga aikin Soja na Nigerian Army.

*Masu takardar Diploma da Secondary ake bukata. Ana bukatar Credit 4 tare da English ga masu takardar Secondary*

Ga shafin da za a shiga don cike form din nema:-

*www.narecruitment.org*

Ga masu bukatar a cike musu wannan form *KYAUTA* zaku iya samuna a kowane sati daga litinin zuwa Alhamis da misalin karfe 2:00pm zuwa 4:00pm a Asibitin Nassarawa.

*WANNAN TAIMAKONE ZAMUYI FISABILILLAHI BA ZA'A KARBI KO KOBO BA KYAUTANE*

*Zan bada lokacina domin yiwa mutum goma rijista a kowacce rana a daidai lokacin dana ambata a sama, saboda an bar matasanmu na Arewa a baya*

Jama'a a taimaka a yada wannan sako don 'yan uwa su amfana.

*Comr. Rufa'I M. Daneji*
08065882119, 08095009595
comradeibnmusnaf@gmail.com
17/Rabiul Auwal/1438AH
17/December/2016

No comments:

Post a Comment