WANDA AKE ZARGI DA KISAN DSP ALKALI:
Wannan shine ake zargi da kashe wannan bannan jami'in dan sandan DSP Alkali, a lokacin zaben cike gurbin jihar Rivers.
Tuni dai rundunar 'yan sandan Najeriya, ta fatsama binciken domin gano wadanda ke da hannu a tada hatsaniyar da tayi sanadiyyar asarar rayuka da dukiyoyin al'umma lokacin zaben a jihar.
No comments:
Post a Comment